DANDALIN ‘YAN JARIDA: An kaddamar da shirin binciken hanyoyin da aka kashe kudaden tallafin kafafen yada labarai a Nijer

DANDALIN ‘YAN JARIDA: A makonnan ne a Jamhuriyyar Nijer aka kaddamar da shirin binciken hanyoyin da aka kashe kudaden tallafin da gwamnati ke baiwa kafafen yada Labarai.

Kotun kula da yadda aka kashe kudaden kasa a Jamhuriyar Nijer, ta bayyana Shirin kaddamar da bincike domin tantance hanyoyin da aka yi amfani da kudaden tallafin da gwamnati ke bai wa kafafen yada labarai masu zaman kansu a kowace shekara, yayin da a daya bangare binciken zai shafi aiyukan hukumar sadarwa ta CSC, kamar yadda dokokin kasar suka tanadar.

Your browser doesn’t support HTML5

DANDALIN ‘YAN JARIDA - 10'00