Dandalin Hotunan Mako-Mako: 7 - 13 Janairu 2012

  • VOA Hausa

Hoton mutane da tashe tashen hankula suka raba da muhallansu aPibor, a Sudan ta kudu.

Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban.

Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.

Kara Rumbun Hotuna

Aika Sharhinka