VOA60 AFIRKA: Dam Din Soubre Da China Ta Gina A Ivory Coast Zai Fara Aiki A Karshen Watan Maris

Your browser doesn’t support HTML5

Ivory Coast: Dam din Soubre da China ta gina zai rage gibin karancin wutar lantarkin da ake samu a kasar yayin da ake sa ran zai fara aiki a karshen watan Maris.