VOA60 AFRIKA: LIBYA Dakarun Libya Sun Yiwa Mayakan ISIS Kawanya a Wani Dan Karamin Yanki a Birnin Sirte

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun Libya sun yiwa mayakan ISIS kawanya a wani dan karamin yanki a birnin Sirte da ke gabar teku, sun kuma ce suna gab da kwato ikon birnin baki dayansa.