Dakarun Isra'ila Sun Kashe Falasdinawa Da Dama

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da jami’an Amurka da na Isra’ila da sauran wasu kasashe suka taru a ranar litinin domin cika alkwarin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa Birnin Kudus, a wasu kilomita 100 daga wajen taron, dakarun Isra’ila sun kashe Falasdinawa da dama tare da raunata daruruwansu.