DA DANGARI: Tarihin Masarautar Adamawa – Yuni 3, 2023

Bandiagara, Mali

Shirin Da Dangari na wannan makon ya duba tarihin masarautar jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, tun daga lokacin da aka karbo tutarta daga Mujaddadi Shehu Usman Danfodio har zuwa zamanin Lamido na goma sha biyu Dr. Muhammadu Barkindo Aliyu Mustafah, wanda shi ne ke kan mulki a yanzu.

Adamu Usman Nabaga, na gidan rediyon Najeriya Fommbina FM, ya yi hira da Alhaji Sa’adu Yola masanin tarihi a kan masarautar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

DA DANGARI: Tarihin Masarautar Adamawa – Yuni 3, 2023