Washington, dc —
Shirin Da Dangari na farko a wannan sabuwar shekarar ta 2023 ya yada zango a garin Tarne, a yankin Maradin jamhuriyar Nijar, inda mai garin Tarne ya bada dan takaitaccen tarihin garin kamar yadda zaku ji a hirar da Mansur Sani ya yi da shi.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
DA DANGARI: Tarihin Garin Tarne Da Ke Jihar Maradin Nijar