abuja, nigeria —
Shirin Da Dangari na wannan makon ya lalubo tarihin garin Rabah da ke jihar Sokoto.
A wata hira da wakilin muryar Amurka Umar Faruk Musa, Farfesa Mohammed Tukur Usman ya bada dan takaitaccen tarihin dadadden garin, wanda ya ce ya samo asali tun kafin lokacin jihadin Usman Danfodio.
Garin Rabah dai nan ne mahaifar Firimiya na farko a arewacin Najeriya, marigayi Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5