Da Dan Gari: Zangon Tungar Malam, Ghana

Gidan rediyon Alpha da ke birnin Kumasi ya lalubo tarin Zangon Tungar Malam a Yankin Greater Accra a kasar Ghana.

Alhaji Ali Garba, Galadiman Tungar Malam, ya ce tarihi ya nuna a shekarar 1845 aka kafa garin kuma wani mai suna malam Jibrin ne ya kafa garin, asali ma sunan garin Tungar Malam Jibrin amma daga baya Jibrin din ya bace sai dai a ce "Tungar Malam."

Saurari cikakken shirin wanda Idris Abdallah Bako ya gabata.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Zangon Tungar Malam, Ghana