Da Dan Gari: Tarihin Masarautar Adudu a Jihar Nasarawa

Gidan Rediyo da Talabijin na jihar Nasarawa ya yi hira da mai Martaba Sarkin Adudu

Da Dan Gari, shiri ne na hadin gwiwa tsakanin sashen Hausa na Muryar Amurka da gidajen radiyo abokan kawancensa.

A yau gidan rediyo da talabijin na jihar Nasarawa ya kai ziyara masarautar Adudu.

Mai martaba Sarkin Adudu, Abdullahi Mahammadu Hassan ya ce asali su daga Adakawa a jihar Kano suka fito.

Saurari cikakkiyar hirar Sadiq Abbas da Sarkin Adudu.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Masarautar Adudu a Jihar Nasarawa