Da Dan Gari: Tarihin Garin Yelwa, Jihar Filato

Shirin Da Dan Gari a wannan makon ya kai ziyara garin Yelwa mai nisan kilomita 7 zuwa 8 daga cikin birnin Jos babban birnin Jihar Filato.

A wata hira da Suleiman Hassan na gidan rediyon Unity FM Jos, Sarkin Garin Yelwa na 4 Abdulhadi Umar, ya ce garin ya kai sama da shekara 300 da kafuwa kuma Hausawa ne suka kafa garin kafin zuwan turawa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Garin Yelwa, Jihar Filato