Da Dan Gari: Tarihin Garin Dogondoutchi, Nijer

A yau gidan Rediyon Niyya na Birni N'Konni ya kai ziyara garin Dogondoutchi da ke jihar Dosso a Jamhoriyar Nijer.

A dan takaitaccen tarihin da Malam Isa Soumana, dan Galadiman Kwana ya bada game da garin Dogondoutchi, ya ce daya daga cikin abubuwan da suka sa garin ya bambanta da sauran garuruwa shi ne irin hadin kan 'yan garin. Kuma noma da harbi su ne sana'ar al'ummar yankin bisa tarihi, a cewarsa.

Saurari cikakken shirin da Abdoulaziz Dayuma ya gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Garin Dogondoutchi