LAFIYARMU: Cutar Kyandar Biri Na Ci Gaba Da Yaduwa A Ƙasashen Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Cutar kyandar biri cuta ce da ake kira da zoonotic a turance wacce ke da saurin yaduwa kuma kwayar cutar an samo ta ne daga biri. Cutar zata iya yaduwa daga jikin dabbobin da suka kamu da ita zuwa ga mutane.