Coach Sani: Gurgu Mai Horas Da Wasan Kwallon Kafa

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararre a wasan kwallon kafa, Sani Bilya ya nuna cewa nakasa ba ta hana mutum cimma burinsa na rayuwa.