BIDIYO: Clinton, Gurgun Da Ya Fi Kaunar Bayar Da Hannu Ga Ababen Hawa A Kan Yin Bara

Your browser doesn’t support HTML5

A Jos Jihar Filato, wani gurgu mai suna Clinton, yayi watsi da yin bara, yana bayar da hannu ga ababen hawa a wata mahadar dake samun cunkoso sosai.