CIWON YA MACE: Yadda Mata a Arewacin Najeriya Suka Farga Wajen Kafa Kungiyoyin Ci Gaban Al'umma - Fabrairu 1, 2023

Aisha Muazu

Shirin na wannan makon ya duba yadda matan arewacin Najeriya suka farga da kafa kungiyoyin ci gaban al’umma da kuma irin tasirin da suke da su wajen ci gaban al’umma.

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON YA MACE: Yadda Mata a Arewacin Najeriya Suka Farga Wajen Kafa Kungiyoyin Ci Gaban Al'umma.mp3