CIWON 'YA MACE: Ranar Mata Ta Duniya 2023

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake bukin ranar mata ta duniya a yau 8 ga watan Maris, 2023; ko yaya batun cigaban mata ya kasance a kasashe masu tasowa? Taken ranar ta bana shine "A Rungumi Adalci".

Ranar 8 ga watan Maris na kowace shekara ne kamar yau, majalisar dinkin duniya ta keba domin yin waiwaye akan irin gudunmawar da mata suke bayarwa a cikin al'umma sannan ayi duba akan irin kalubalolin da suke fuskanta. Domin sauraron shirin, a latsa nan: