CIWON 'YA MACE: Matsalar Cin Zarafin Mata Da Tanadin Da Doka Tayi Don Neman Kariya A Najeriya

Aisha Mu'azu

Hira da barrista Amina Umar Hussein, Sakatariyar Kungiyar lauyoyi mata ta duniya FIDA da hajiya Halima Baba Ahmad, shugabar kungiya mai zaman kanta mai fafutukar wayar da kan matasa da mata a kan irin tanadin da doka tayi domin kare al'ummar Najeriya daga cin zarafi.

A saurari cikaken shirin Ciwon 'Ya Mace na Aisha Mu'azu:

Your browser doesn’t support HTML5

CYM EP 167 VIOLENCE AGAINST WOMEN.mp3