CIWON ‘YA MACE: Irin Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa A Gudanar Da Zabe Lafiya - Fabrairu 08, 2023

Aisha Muazu

Shirin Ciwon ‘Ya Mace na wannan makon, ya duba irin rawar da mata za su iya takawa wajen tabbatar da ganin an yi zabe cikin lumana.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON ‘YA MACE: Batun Irin Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa Kan Gudanar Da Zabe Lafiya.mp3