CIWON 'YA MACE EP 48

Tattaunawa da Dr. Mairo Ahmad Amshi, kwamishaniyar ma'aikatar albarkatun kasa da ma'adinai a jihar Yobe da hajiya Asma'u Abe Wala, shugabar Kungiyar Azzawaj Women and Children Center dake Abuja.

Domin sauraron cikkaken shirin Ciwon 'Ya Mace Kashi na 48, a latsa nan.

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE EP 48