Ciwon 'Ya Mace: Cin Zarafin Mata IV.mp3

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da cewa al'umma tana zargin lauyoyi da jan kafa akan shari'u suma lauyoyin, har da kungiyoyin lauyoyi masu raji na cikin gida a Najeriya suna dabaibaye da matsalolin da suke janyo tafiyar hawainiya a harkar tafi da harkokin shari'a.