CIWON 'YA MACE: Batun Zaben Fidda Gwanin Da Aka Gudanar A Najeriya A Bana, Gabanin Babban Zaben 2023 - Disamba 21, 2022

Aisha Muazu

Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan zaben fidda gwanin da aka gudanar a Najeriya a bana, gabanin babban zaben 2023 fiye da kowane zabe a kasar, mata da dama sun gwada sa'ar su. To sai dai kuma mafi akasarinsu basu kai labari ba.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE