Waiwaye, adon tafiya! Yayin da karshen shekarar nan ta 2022 ta ke dada karatowa, yau ma a dikin shirin, munyi waiwaye akan batun matsalolin dake janyo mata cikas wajen cimma nasara a rayuwa.
Sannan, kafa makarantar ma'aurata mai baiwa magidanta damar fahimtar yanayin zamantakewar rayuwa a Niger ya zama yakaran afin gwajin wanzar da zaman lafiya a gidajen ma'aurata.
A latsa nan domin a saurari sautin:
Your browser doesn’t support HTML5