Ciwon 'Ya Mace - Cin Zarafin Mata: Dalilan Dake Haifar Da Jinkirin Hukunci A Harkar Shari'a

Aisha Muazu

Kamar yadda yake ga dukkanin wata sana'a, harkar shari'a ma tana da abubuwan da ake bukata domin tafiyar da shari'a kamar yadda ta kamata. Rashin samun wadannan abubuwan, shi ke sa a gaza kwato wa wadanda aka zalunta hakkokin su musamman ma mata da yaran da suke fuskantar cin zarafi a wasu lokutan ma, har da maza.

A saurari shirin Ciwon 'Ya Mace na Aisha Mu'azu:

Your browser doesn’t support HTML5

CYM EP 170 - Cin Zarafin Mata III.mp3