Cin Abinci Mai Gina Jiki Da Yadda Wasu Nau’ukan Abincin Ke Da Amfani Ga Lafiyar Jiki

Your browser doesn’t support HTML5

Masana na ganin zogale da Malambe a matsayin kayan abinci masu gina jiki dake amfani musamman ga lafiya. Abubuwa masu gina jiki dake cikin nau’ukan abincin sun zarce na sauran nau’ukan abinci, lamarin dake bada gudummawa ga lafiya a cewar masana abinci.