Ciki Da Gaskiya: Zargin Askarawan Zamfara Da Kashe Mallam Abubakar Mada, Maris 25, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya na jihar Zamfara don duba batu mai matukar juyayi na kisan shehun malamin Islama Abubakar Hassan Mada, da ake zargin Askarawan Zamfara da gayyatarsa don amsa tambayoyi amma kwatsam sai aka tsinci gawarsa a wajen gari an yi mata yankan rago.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Zargin Askarawan Zamfara Da Kashe Mallam Abubakar Mada - 10'45"