CIKI DA GASKIYA: Wasu Jami’an Hukumar Gyaran Hali Sun Koka Kan Karancin Albashi, Yuli 8, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya tattauna akan korafin da wasu jami’an hukumar gyaran hali suka yi, inda suka ce suna rayuwa hannu baka hannu kwarya saboda rashin adalci da ingancin albashi, idan aka kwatanta da sauran jami’ai masu sanya kayan sarki.

Sai dai wani jami’in hukumar ya maida martini, inda ya ce jami’an basu fahimci abubuwa da yawa ba.

Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Wasu Jami’an Hukumar Gyaran Hali Sun Koka Kan Karancin Albashi, Yuli 8, 2024