Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Gadon Gida A Unguwar Maitama Abuja, Mayu 01, 2023

Sarfilu Hashiim Gumel

Sabon shirin za mu duba labarin Lawal Ahmadu Abubakar dan marigayi Alhaji Audu Abubakar mai rukunin gidajen IMANI ESTATE, da mu ka taba kawo mu ku a shekara ta 2017.

Duk da yake har ya zuwa wannan lokaci ba a sami warware wannan takaddama ba, kwatsam shirin Ciki Da Gaskiya ya samu labarin rasuwar Lawal Ahmad Abubakar, kuma shima ya bar magada biyu.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Takaddamar Gadon Gida A Unguwar Maitama Abuja - 10'17"