Shirin na ci gaba da bin diddigin zargin rashawa da wani Bako Waziri yayi wa shugaban ma'aikatan Shugaban Najeriya, Abba Kyari na cewa ya karbi kudi domin wata kwangilar siyo motoci.
Ciki da gaskiya, wuka ba ta huda shi!
WASHINGTON DC —
Your browser doesn’t support HTML5