Ciki Da Gaskiya: Motar ’Yan Sa Kai Na JTF Ta Kashe Matashi a Katsina, Satumba 18, 2023

Sarfilu Hashim Gumel

Sabon shirin na bin kadin wani matashi da a ka ba da labarin jami’an sa-kai ko ‘yan-kato-da-gora a jihar Katsina, sun yi sanadiyyar mutuwar sa ta hanyar kade shi da wasu abokan sa da mota. Lamarin ya auku a cikin garin Katsina kan babbar hanyar da ta kewaye garin.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Motar Jami’an JTF Ta Kashe Matashi a Katsina - 10'57"