CIKI DA GASKIYA: Korafin Nakasassu Ga Fadar Shugaban Kasar Najeriya-Kashi Na Uku- Juli 01, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Yau shirin Ciki Da Gaskiya ya kawo kashe na karshe kan korafi a kan ofishin nakasassu na musamman a fadar Shugaban kasar Najeriya.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Korafi kan ofishin nakasassu na Najeriya