CIKI DA GASKIYA: Korafin Nakasassu Ga Fadar Shugaban Kasar Najeriya-Kashi Na Daya- Juni 16, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya haska fitila kan korafin wadansu daga cikin shugabannin kungiyar nakasassu, da ke nuna rashin gamsuwa kan wadanda ke rike da mukamin mai taimakawa Shugaban Najeriya kan nakasassu.

Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ke gabatarwa:

Your browser doesn’t support HTML5

Korafin Nakasassu Ga Fadar Shugaban Kasar Najeriya