CIKI DA GASKIYA: Korafin Nakasassu Ga Fadar Shugaban Kasar Najeriya-Kashi Na Biyu- Juni 24, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya dora a kan hirar da aka fara makon jiya kan korafin da nakasassu a Najeriya ke yi cewa, ba su samun kyakkyawan wakilci a fadar Shugaban kasa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

: Korafin Nakasassu Ga Fadar Shugaban Kasar Najeriya pt2