Ciki Da Gaskiya: Gidan Radiyo Ya Kori Dan Jarida Don Farantawa Gwamnan Jihar Borno, Juli 24, 2023

Sarfilu Hashim Gumel

A yau ma shirin yana kan batun korar dan jaridar gidan rediyon AL-ANSAR ne da ke Maiduduri jihar Borno daga bakin aiki, bayan da gwamnan jihar ya yi kokari fi kan gidan radiyon.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Gidan Radiyo Ya Kori Dan Jarida Don Farantawa Gwamnan Jihar Borno Kashi Na Biyu- 10'11"