Washington, DC —
Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargi hukumar yaki da fasa kwabri wato kwastam da rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.
Sai dai hukumar Kwastam ta bakin kakakinta ta musamta yin ba daidai ba a harkokin fansar da gwanjan kaya.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
11.21.2022 - CIKI DA GASKIYA (NIGERIAN CUSTOM AUCTION) 2 (1).mp3