Ciki Da Gaskiya: An Zargi Hukumar Kwastam ta Najeriya Da Rufa-rufa a Gwanjan Motoci – Kashi Na Biyu, Nuwamba 21, 2022

Sarfilu Hashiim Gumel

Sai dai hukumar Kwastam ta bakin kakakinta ta musanta yin ba daidaiba a harkokin fansar da gwanjan kaya.

Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargin hukumar yaki da fasakwabri wato kwastam da rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

11.21.2022 - CIKI DA GASKIYA (NIGERIAN CUSTOM AUCTION) 2.mp3