Shirin CIKI DA GASKIYA a kullum kan Cikin da kan bi Kadin hakkin dan Adam. Shirin Yana bicike da kuma tattaunawa da duk bangarorin da lamarin ya shafa domin kwatar wa mai gaskiya hakkin sa.
WASHINGTON, DC. —
A wannan makon, shirin Ciki Da Gaskiya ya dora ne akan shirin makon da ya gabata wanda yayi nazari akan zargin da ake yiwa Hakimin Kwantagora a Jihar Neja cewa yayi garkuwa da gonakin manoma a garin. Wanda sana'ar da suka gada kenan tun iyaye da kakanni.
A saurari sautin shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel:
Your browser doesn’t support HTML5
02_17_2025 - CIKI DA GASKIYA (KONTAGORA FARMS CONTROVERSY)_2.mp3