Cibiyar Amfanin Gona A Ghana Za Ta Horas Da Manoma Sarrafa Tumatirin Gwangwani

Your browser doesn’t support HTML5

Cibiyar binciken amfanin gona a Ghana ta fara horas da manoman Tumatir kan yadda ake sarrafa tumatur ya zama tumatirin gwangwani wato Jam da fatan wannan shiri zai kasance mai dorewa kuma tushen samun kudin shiga.