CBN Ya Kara Kudin Ruwa Zuwa Kaso 26.25 Duk Da Hauhawar Farashin Kayayyaki

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnan CBN, Olayemi Cardoso ne ya bayyana daukan wannan matakin jim kadan bayan kamalla taron manufofin kudi na yini biyu a yau Talata inda aka kara kudin ruwa da maki 150 kuma a yanzu yake kan kaso 26 da digo 25.