VOA60 AFIRKA: BURKINA FASO Mutane Sun Taru Domin Tunawa Da Tsohon Shugaban Burkina Faso Thomas Sankara
Your browser doesn’t support HTML5
Mutane sun taru domin tunawa da tsohon shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara, wanda aka kashe a shekarar 1987.