Boko Haram: Wacce Ta Tsere Daga Sambisa

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan juko za ku kalli bidiyon yadda wata yarinya ta ba da labarin yadda ta samu kubuta daga dajin Sambisa bayan da ta kwashe shekaru biyu a hanun 'yan kungiyar Boko Haram. Yarinyar mai suna Maryam ta yi kundubalar ficewa daga dajin ne bayan da ta samu damar tserewa.