VOA60 DUNIYA: Boko Haram Ta Saki Sabon Bidiyo Da Ke Nuna ‘Yan Matan Makarantar Chibok 14

Your browser doesn’t support HTML5

Boko Haram ta saki sabon bidiyo da ke nuna akalla ‘yan matan makarantar Chibok 14 inda daya daga cikinsu ta ce shugaban kungiyar Abubakar Shekau ya aurar da su