Boko Haram: Makiyaya Daga Dar Gemal

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan bidiyo za ku kalli hirar wasu makiyayi da Muryar Amurka inda suka ba da labarin yadda suka gujewa yankunansu saboda addabarsu da ‘yan kungiyar Boko Haram ke yi da sace-sace shanu a garinsu na Dar Gemal.