Boko Haram: Leken Asiri A Kan Sojojin Kamaru

Your browser doesn’t support HTML5

Ba a san takamammen inda aka dauki wannan hoton bidiyon ba, amma watakila kusa da Banki ne a Jihar Borno, inda sojoji da tankokin yaki na Kamaru suka taru, kuma masu leken asirin Boko Haram su na boye cikin ciyawa a kusa da su suna daukar hotunansu.