Boko Haram: Dan Gudun Hijrar Da Aka Sace Masa Yara Mata

Your browser doesn’t support HTML5

A ci gaba da kawo muku jerin hotunan bidiyon kan iri ta’asar da kungiyar Boko Haram ta yi a yankin arewa maso gabashin Najeriya, a wannan karo za ku kalli hoton bidiyon mutumin da ‘yan kungiyar ta Boko Haram suka tafi mai da ‘ya’yansa mata.