BIDIYO: 'Yan Boko Haram Sun Bankawa Kauyen Dalori Koffa Wuta Da Dare

Your browser doesn’t support HTML5

Sun bankawa kauyen wuta tare da yunkurin sace dabbobin jama'ar garin amma yunkurin nasu ya ci tura yayin da jami'an tsaro suka tunkaresu. Mutum guda ya rasa ransa wani kuma ya samu rauni.