VOA60 Afirka: Ana Zargin Dakarun Najeriya Da Yin Watsi Da Gargadin Da Aka Musu

Your browser doesn’t support HTML5

Ana zargin dakarun Najeriya da yin watsi da gargadin da aka musu na cewa akwai yiwuwar mayaka Boko Haram za su kai hari a Dapchi, inda aka sace dalibai mata 110.