Bikin Baje Kolin Fina-finan Afirka A Silicon Valley

Your browser doesn’t support HTML5

Fina-finan nahiyar Afirka, na daga cikin wadanda ke samun karbuwa a sassan duniya a baya-bayan nan.
A Amurka, an gudanar da bikin baje kolin fina-finan Afirka karo na 12 na Silicon Valley a San Jose, a California a karshen watan Oktob. A wurin bikin dai, an nuna fina-finai 116 daga kasashe 36. Fiye da rabin fina-finan mata ne suka shirya su. Fina-finai kuma, su na kawo canji mai kyau a Afirka, ga fassarar rahoron Grace Oyenubi.