Bidiyo: Yadda Aka Kona Gidan Hakimin Bokkos (1).mp4

Your browser doesn’t support HTML5

Cikin fushi mata suka nufi gidan hakimin Bokkos sannan suka cinna ma gidan wuta don nuna bacin ran su da kashe-kashen da aka yi a yankin gabanin kirismeti.