BIDIYO: Kotun Soji a Najeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Da Dauri Ga Wasu Jami'anta

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kotun sojin Najeriya ta yanke hukunci ga wasu jami'anta shida, ciki har da jami'in da aka yanke masa hukuncin kisa.